AKAN MU

Knotted post Hausa wata jarida cce mai zaman kanta dake kawo muku labarai na nashadantarwa da kasar Hausa da kuma kasashen duniya bakidaya.

Muna nan da ofishin mu a birnin Landan na kasar Birtaniyya.

zaku iya bin mu a shafinmu na facebook 

ko kuma ku tuntube mu a email a editor@knottedpost.com