A korri Likita a Ingila sabida ya hayi Karuwai

Wani likita a kasar birtaniya dai ya bar aikin likitanci har abada.

Hakan ya biyo bayan kora da kungiyar likitoci na ingila suka yi mishi bayan an same shi da laifin amfani da karuwai a cikin asibiti.

Dr Rupert Pemsel dai likita ne mai aure har da yaya biyu a birnin southhampton dake kusa da landan a ingila. An kama Dr Pamsel ne yayin da wata nurse ta riske shi da wata Karuwa bata gari a yayin da suke aika aika a chikin tiyatar baban asibitin garin Southhampton.

Kungiyar likitocin ta ce aika aikan da yayi ya sa lafiyar raunana a cikin hatsari shi yasa bai cancanci ya chi gaba dayin aikin likitanci ba.

Ita kuma Karuwar mai suna Leane Kennedy tace abin da ya faru ba laifinta bane, tace shi daktan ne yake sata tana lallabowa cikin harabar asibitin domin yayi amfani da ita.

Dr Rupert Pemsel (pictured), 32, faces being struck off
Dakta Rupert Pemsel, likita dan shekara 32. An korre shi daga aiki bayan an kama shi da wata karuwa

 

Pemsel, 32, texted prostitute Leanne Kennedy (pictured), also known as Leanne Davies, saying: 'This is naughty on my part so discretion would really be appreciated'
Leane Kennedy- Wata Karuwa da aka kama da Dr Pemsel suna aika aika a kan gadon asibiti

Leave a Reply

%d bloggers like this: