Ali Artwork ya’kara Shekaru a Duniya

0
3

Babban Edita na Hausa Fim Ali Artwaork yana bikin haihuwar shi a yau!

Allah dada nisan kwana

ali artwork ali artwork

Tau mai edita yayi a shekarar da ta gabbata?

Yayi sulhu tsakaninshi da yan gidan Ali Nuhu na FKD Productions bayan da aka samu barakar nan ta zagezage da Rahma Sadau.

A watan da ya gabata kuma Edita yaci lamber yabo a Kannywood Awards na zama Edita mafi kwazo a kanyywood.

 
Leave a Reply