Ali Nuhu ma ya Rungumi Hadiza, Wasu Masoya sun kunno musu wuta

Tau, ko tsaurin addini ne? Ko kuma shishshigi ne? Kokuma dai da gaske san fadakarwa ne?

A yanzu haka dai wutar da aka kunno bayan wani malami ya sau hotunan da ya nuna yan wasan Kannywood Maza da Mata suna rungumai junansu dai taki tsayawa.

Yunzu kuma an kwakwulo wani hoton babban Jarumin nan Ali Nuhu yana runguma a wani fim da sukayi a baya:

Ga dai hoton kwa ganne wa idanunku:

Ali Nuhu Hug

Wassu masoya sunce ai wannan kawai munafinci, duk irin india da hausa ke kwallo da abubuwan da turawa ke yi bamu tsai da gadon baya akaiba sai wannan.

 


Leave a Reply

%d bloggers like this: