Ali Nuhu yana dan Bautar Kassa

Jarummi Ali Nuhu ya sau yannan hoton nasa sanda yan dan bautar kassa.

Jarumin yace an dauki hoton ne garin Jos a 1998 kuma shine sanadiyar fara fim dinshi

Kopunan da jarumin ya rikke lambobin yabo ne sanda ya ci wata gassar wasan kwaikwaiyo a gidan bautar kassar:

Su Ali Manya:

Ali nuhu 1
Leave a Reply

%d bloggers like this: