Amber Rose tace mata su daina ruffe gaban su

Shararriyar mawakiyar nan ta kasar Amurika ta ce baikamata acce mata sai sun rufe girjin su ba.

Amber dai ta ratayo ne domin nuna goyan baya ga Kim Kardashian sabida cha da al’umma tayi akanta bayan ta fid da wani hoto nata tsirara.

Exposed: Amber Rose shared a racy snap exposing her breast for the Free The Nipple campaign on Thursday
Amber Rose ta fidda wannan hoton domin nuna goyan baya ga kawarta Kim Kardashian

Amber Rose tacce nonukan mata ba abin jin kunya banne abubuwan shayar da Al’umma ne, kuma wai mata bai kamata acce sun rufe su ba.

Proud: The 32-year-old often flaunts her sexuality on social media as she posted this snap on the picture-sharing social network on Wednesday that showed her in a clinging black bodysuit and matching heels

Amaber Rose dai ba bakuwa bacce wajen irin wa’ennan kalamun, ta saba tsokano rigingimu iri iri har ya kai da wasu suke ganin abin nata ya zama neman suna kawai

Leave a Reply

%d bloggers like this: