An haifi wa’ensu jarirai jikinsu a hadde a Jahar Enugu

Mai sammai abin tsorone.
A yubzu haka dai an haifi wa;ensu jarirai mata, yan biyu wa’enda suka zo duniya gangar jikinsu a hadde.
Wannan ya faru ne a garin enugu.
Wata mata carolin danjuma data sakki labarin jariran tacce wanni asibiti a Amurika ya nemi hoton Asibiti na jariran da sauran gwaje gwaje da a kayi musu amma likitoccin najeriya sunki su taimaka sabida suma wai sun nemi taimako attajirai a najeriya domin a taimaka a yiwa jariran aiki.
Irin wannan lamari dai ya zamo abin neman kuddi da mutanne ke aikida.
Ga hotunan jariran a kassa:

 

 
Leave a Reply

%d bloggers like this: