An kama wata a Ondo ta sayar da yarta kan rabin miliyan

An kama wata mata mai suna  Tessy Obianua a jahar ondo na kudancin  najeriya kan laifin sayar da jaririn yarta kan kudi naira dubu dari biyar.

Tessy dai ta sayar da jaririn ne zuwa ga wani mutum Sunday Kalu da maidakinsa wa’enda basu sami damar haifuwa ba.

Da take ke jawabi, kwamishinan yan sandar jahar Mrs. Hilda Ibifuro-Harrison tace an cfke tessy ne bayan Maifinta yake ruhuto tun bara cewa yar shi mai juna biyu ba bacce amma tadawo babu cikin. jim dahaka bayan an tilastamat tessy sai ta fadawa wani kawunta cewa ai ta sayar da jaririn ne bayan wata mashakuriya macce ta sha kanta.

A yunzu haka da suk mutane biyar da sukayi hanyar sai da jaririyar na hanun yan sanda

Leave a Reply

%d bloggers like this: