An tsinchi wani sabon jariri a kontagora yau din nan

Wani abin al’ajabi dai ya faru a safiyar yau a garin Kontagora dake jahar Niger.

A garin ne da washe war gari aka tsinci wani jariri sabiwar haifuwa an yarda da shi kusa da wani masallaci.

Jaririn dai shafe yakke da jini daga gani kasan ba dadewa da haifuwar shi.

Ga hoton jaririn:

n
Leave a Reply

%d bloggers like this: