BajaKollin yan Mata- Anyi tarron kwalliyar mata a Kaduna

Kaduna garin Gwamna, Ki ke ja wassu su biyi ki a baya. Hakan Masu iya magana suka ce.

Tau a garin Kaduna dai jiya sai yanda Allah yayi, domin Kyawawan Yan matan da suke bajee suna nunnuna taufafai kalakala wadda aka yin anan Arewa Sai mai Sama ne yasan adadinsu.

Wannan taron bajkollen suturar yan mata dai ya zo ne daga taffin Gamjipearls wanda wani kamfani ne a can Kaduna dakke kulla da martabar samarin Arewacin Najeriya.

Gwanayen Yan mata da Mazaje irinsu Safiya Bayero, Fati Mamza, Zainab Mohammed, ALi Jita kai harma da tsohon gwamna Ramlan Yero duk sun hallici wannan taron ban mamakin.

Ga dai hotunan ko zaku ganewa idanunku:

p9 p14 p15 p10 p11 p18 p22 p17 p16 p12 p13 p19 p20 p21 p23 p28 p27 p26 p31 p30 p29 p25 p24 p4 p5 p6 p7 p8 p3 p2 gamji p


Leave a Reply

%d bloggers like this: