Elrufai yayi rawa ya chashe a yayin bikin haihuwar shi

Gwamnan jahar Kaduna Malam Nasiru Elrufai ya taka rawa ta tashe ga wakar nan ta Rarara wato Masu Gudu Su Gudu. Gwamnan ya tashe ne a yayin bikin haihuwar shi yada ya cika shekaru 56 a duniya.

Ga vidiyon a kasa

yayin

Leave a Reply

%d bloggers like this: