Haraji zai chinyewa Ya’yan Micheal Jakson Gadon su

Dukiyar da wannan shahararran mawakin mai suna Micheal Jakson ya barri dai na fuskanar Barazana.

A sanda ya mutu Micheal ya bar wassiya cewa ya mikawa Ya’yansa uku dukiyar sa da takke kemanin Dalla Bilyan Biyu, amma a halin yunzu masu karbo haraji a can kassar Amurika sunce kussan rabin dukiyyar ai tillas ya tafi asusun gwamnati domin na haraji ne.

Bayan da haka micheal ya mutu ya bar bashin waje Dala miliyan dari shida kuma ya zayyana a Wasiyyar sa cewa Ya’yansa sai sun mallaki shekaru talatin a duniya sannan kowannen su zai iya karbar dukiyar sa a hanun sa.

Wannan barazana dai idan ta tabbata za ta zaftarre dukiyar da mawakin ya barri kuwa ga wajajen dalla miliya darri uku kachal.

Massu karre marayun dai yunzu sunanan suna kokarrin karre dukiyar tasu daga wannan mummunan aika aikan

nz
Mawakin da ya’yansa
Paris Jackson grabs a Sprinkles Cupcake with her bodyguard
yar mawakin Paris
Prince Michael "Blanket" Jackson
Dan mawakin blanket
Prince Michael Jackson
Dan Mawakin Prince

Leave a Reply

%d bloggers like this: