Iggy Azalea tace yan jarida sun ragge mata gibba a hotunan ta

Mawakiyar nan mai suna Iggy Azalea tachi alwashin yan jaridar Schon.

Tacce jaridar dai tayi amfani da na’urar comfuta domin ragge mata gibba a wasu hotunan na ta da jaridar ta dauka.

ga hotunan dai a kassa ko kwa gane wa kanku

Leave a Reply

%d bloggers like this: