Kotu ta Daure wata bayan ta Addabi Saurayinta a facebook

Wata Kotu a birnin Bournemouth dake kasar ture ta daure wata mata mai suna Sheila Thompson sabida adabar saurayin ta da tayi a filin yanar gizo na facebook.

Sheila de ance ta takurawa tsohon saurayinta ne mai suna Andy Chapman bayan sun rabu a watan Augusta na shekarar bara. Da yake a kotu bayani Andy yacce jim kaddan da rubuwar mu da Shiela sai kawai ta fara takura mini, ta tura wa abokaina hotuna na tsirara. Andy ya kara da cewa ya kai Shiela kara ne bayan da ta sanyan hotunanshi yana tsirara a shafinshi na facebook wanda yasa dukkan abokanan shi suka gani.

Kotun ta yankewa Shiela zaman wata 12 a kidan yari

Sheila Thompson, 51, pictured, sent explicit images of ex-partner Andy Chapman to one his friends
Sheila Thompson- Kotu ta daure ta sabida takurwa tsohon saurayinta da tayi a facebook

Leave a Reply

%d bloggers like this: