Kwamishinan Mata ta Kano ta nufi Amurika tarra da Maman Taraba

Kwamishinan mata ta kano barista zubaida dan makka dai ta nufi tarron matta na duniya a birnin washington dake Amurika tarre da ministan matta ta kassa, wato Aisha Jummai Alhassan Maman Taraba.

Ga hotunan barista nan a Amurika:

Barista tarre da maman taraba a ofishin jakadancin najeriya a Amuruka

Leave a Reply

%d bloggers like this: