Macce ta kashe Saurayinta sabida a sa hoton wata a facebook

Wata yarinya a birnin Nairobi dake kasar Kenya mai suna Sheila Atemi ta kashe saurayinta mai Suna kelvin.

Sheila dai yar shekara 19 ce kuma daliba a babbar jami’ar garin. Yansanda sun ce sheila ta dabba wa saurayinta wuka ne domin gani da tayi ya sanya hoton wata yarinya a facebook dinsa, wanna yasa kishi ya debeta har tai wannan aika aikan

]

Kafin a kashe shi, kelvin matashin da kwallon kaffa ne a garin na nairobi

Yan sanda tuni sun gurbanar da sheila a gaban kuliya a can kassar ta Kenya

Ku so mu a shafinmu na facebook domin samin labarai mai kayatarwa a kan lokaci:

www.facebook.com/knottedposthausa

Leave a Reply

%d bloggers like this: