Macce Ta Rassu A Aikin Hajji Bayan Tayi Adduar Haka

Allah ya amsa adduaar wata macce wadda ta rassu a aikin hajji bayan tayi adduar hakkan ya samme ta kafin ta amsa kira.

Abdullahi Mahuta ne ya sannar da maganar da maragariyar tayi da mahafiyarta kafinta tafi saudiya inda tacce fatan ta Allah ya karbi ranta a lokacin da ta gama aikin hajji.

Wassu malaman suna ganin cewa duk wanda ya kammala aikin hajji a daidai tau tamkar saban jariri yakke marar duk wanni alhaki a duniya.

Allah ya ji kan rai

Leave a Reply

%d bloggers like this: