Mai tallan Biredi ta dakki Arziki- Yar biredi a Lagas ta zamo attajira

Allah mai yin yarda yaso!

Kai ka ce magana ce kawai idan bakaga irin abubuwan Alajabi da ya shinfida ba.

A yunzu haka dai a Lagas wata yar Biredi, wato mai tallan Biredi mai suna Olajumoke ta zama babbar Attajira bayan Hotunan ta sun bazu duniya har wai Kamfani ya mikka mata miliyoyin naira domin ta yi mishi talla.

Kai a yunzu dai kamfanin nan mai lekka shafinan yanar gizo yacce Olajumoke shine sunan da aka fi nema da na’urar Komputer a can kudancin Najeriyar.

Abin mamaki shine wata daya kenan kachal da aka tsinchi Olajumoke tana tallan birede a Lagas.

Ga hotunan ta dai ko kwa ganne wa idanunku:

n5
T Y Bello: Mai hoton da tayi sanadiyar Arzikin Olajumoke
n
Olajumoke sa batayi ko makaranta ba amman ta zamo attajira
n3
Yunzu kamfanoni daban daban nemanta sukeyi domin tayi musu talla

n2 n4
Leave a Reply

%d bloggers like this: