Matan Aure sun tsane ni- Inji Malamar Jami’a da ta rubuta litafin tarihin Zina

Wata malamar Jami’a a babbar Jami’ar kasan Ingila wato Oxford mai suna Lisa Hilton tace ai duk matan auren da ta sanni sun tsane ta.

Malamar Jami’ar dai tayi suna ne bayan ta walafa wani litafi dake dinke da tarihin Zina. Tace ta wallafa shi ne sabida shima wai ai tarihi ne.

Malama Lisa Hilton de dama tayi kaurin suna a Jami’ar ta oxford sabida irin shigar da takke yi.

A yunzu haka, wani litafi na Malamar mai suna Maestro yana nan za’a wallafa shi zuwa fim a Amurika.

Lisa Hilton's (pictured) recently published book Maestra is a decadent tale of lust and lacy underwear
Lisa Hilton Malamar Jami’a a babbar makarantar Oxford, tacce Matan Are sun tsaneta sabida wai ta haddu

Malamar yar shekara arba’in 40 bazawara ce yadda kwananan ta rabu da mijin ta na hudu, kuma tana da ya yar shekara goma.

Hilton's (pictured) vivid depiction of Judith as a woman who behaves like the worst kind of man is somewhat troubling
Lisa Hilton dama tuni tayi kaurin sunna a wajen daliban ta sabida shigar banzar da take yi
‘My book is not a love story like Fifty Shades, it is a thriller,' says Lisa (pictured)
Sabban litafin da Malam Lisa ta wallafa dinke yake da Zina da siddabari na auratayya
Lisa's (pictured with Andrew Neil) book Maestra is being turned into a Hollywood film and has been described as the new Fifty Shades Of Grey
Tana shekara 40 har ta rabu da mijinta na hudu

Leave a Reply

%d bloggers like this: