Maza sun baiwa wannan matar Rabin Bilyan domin suyi zanche da ita

Wata mata a birnin Los Angeles mai suna Samantha Defazio tace mazaje daban daban sun bata kudi har Dala Milya biyu wanda yayi daidai da Rabin Bilyan a Naira domin kawai suyi zance da it.

Samantha tace ta shiga harkar neman kudi ne bayan ta kera wani shafi a yanar gizo wanda yanmata masu kyau zasu nemi maza masu kudi su biya su kudin domin suyi hira da su.

Samatha da yaranta dan shekaru takwas

Tacce a yunzu haka dai mazaje daban daban ne suke mika mata dukiyar su domn kawai suyi hira su chi abinci!

Da aka tambayeta ko bata ganin yin hakan kamar karuwanci ne Malama Samantha tacce ita fa bazawara ce kuma ita ke kula da yayanta shiyasa bazata bata lokacinta akan wani namijiba inde har bazai sayi wannan lokutan ba
Leave a Reply

%d bloggers like this: