Niki Minaj ta sakki sabbin hotunan godiya ga Africa ta Kudu

Shahararriyar mawakiyar nan mai suna Nikki Minaj ta sakke wa’ennan hotunan ne domin nuna godiyar ta ga masoyan ta na Africa ta Kudu.

Niki Minaj de ta shafe mako guda kenan a Africa ta Kudu tana bikin wakewake. Tace batazaci ita yar Amuruka zata sami karbuwa haka ba a Africa.

 

Leave a Reply

%d bloggers like this: