Rigimar bata Karre ba- Yar Kano Maryam Shetty tazamo shugabar Na Tsaya Ga Buhari

 

Rikicin kungiyar nan mai suna I Stand With Buhari wato Na tsaya ga buhari ya shiga shiga wani sabon sallo kuma, a inda yunzu dai Malama Maryam Shetimma wadda akewa lakani da Maryam Shetty ta zamo sabuwar Shugabar wannan kungiya.

Maryam Shetty dai yar Kano ce wadda tayi karatun kulla da majinyata a can kasar ingila, kuma tazamo shugaba to uku acikin watanni ukun da aka kafa wannan kungiyar. Shetty ta gaji kujerar ne daga Mutapha Ramlan wanda ya ajiye shugabanci bayan sati uku bayanda manyan Arewa suka juya wa Kungiyar baya tunda wata majiya ta gano cewa wanni iyamuri wanda ya jagoranci kamfen na Goodluck a PDP shine maksudiyar wannan Kungiya.

Matasa yan Arewa dake wannan kungiyar irin su Maryam da IG Wala sunce ai bana ba irin bara bacce kuma kungiyar zata ci gaba da kokarin kawo canji da tallafawa kudirin gwamnati na kashe chin hanci da rashawa

nz4
Maryam Shetty, ta karbi ragamar mulkin Na Tsaya Ga Buhari
m r.jpg
Ramlan, yacce aikidar kungiyar baya kan tushen gaskiya
rrrrrrrrr.jpg
Takaddar ajiye mulki wadda Ramlan ya rubuta satin da ya shurre

 
Leave a Reply

%d bloggers like this: