Sun rungumi juna- Rahama Sadau da Sani Danja a wani saban fim

Yanar gizo dai ta motsa gamme da wani afkuwa tsakanin Rahma Sadau da Sani Danja wa’enda wasu ke ganin ya sabawa Al’ada.

Rahma da Danja dai sunyi yar rungumar nan wadda turawa kewa lakkani da Hug.

Duk da dai wa’ensu yan wasan hausan suna chewa wai basu banne editing ne wai, wani dan jarida Mu’azu Hadejia ya tabattar da ingancin hotunan.

Amma dai ga hotunan kwa ganne wa kanku:

n n2 n3 n4
Leave a Reply

%d bloggers like this: