Wani mutum wanda ya rasa Arzakarin sa a hatsari ya yi jima’i bayan saharu Arba’inM

Wani mutum mai suna Mohammed Abad a birnin Landan wanda ya kashe kudi kamanin Pan dubu saba’in wa yai daidai da naira milyan 21 ya yi jima’i bayan shekaru arba’in da hudu 44.

Malam Abad dai ya rasa Arzakarin sa ne bayan mota ta buge shi dun yana shekaru tata 9 a duniya. hakan tasa likitoci zuka yanke masa Arzakari har sai bayan ya girma ya kashe wa’encan makudan kudin domin kwararrun likitoci su sake sarrafa masa wani Arzakarin.

Muhammad Abad da Charollete

Bayan anyi mai wancan aikin ne sai sunan sa ya bazu duniya inda har wata shaharariyar Karuwa a can ingila mai suna charalotte ta neme shi domin injita wai- tayi mai kayutar jima’in sa na farko a duniya.

Yadda likitoci suke gina Arzakari-

Babu kunya Charollete take cewa ita dai tana karbar pan 200 ne duk sa’a daga mazan da ke saduwa da ita amma bata karbi ko si si ba daga wajan Abad domin tana son duniya ta tuna da ita.

 

 
Leave a Reply

%d bloggers like this: