Wata yar sanda macce ta rikita kassar Yarabawa sabida kyawun ta

Tau fa. Macce day ke rikita gari, haka dai hausa ke fadi.

Wannan magana dai ta tabbata akan kasashen yarabawa dake kudanchin najeriya inda aka sami wata yar sanda macce mai suna Aisha Umar Sule a jihar Lagas.

Ita dai wannan yar Sanda da hotunan ta suka fita sai da suka rikita shafikan yanar gizo na kudanchin najeriya.

Bamm sani ba ko sabida yan kuddu basu saba ganin yan santa mata masu kyau bane? Ga dai hotunan nata ko kwa shada da kanku:

n2 n3 n4 n5
Leave a Reply

%d bloggers like this: