Zaki da Zaki- Ko menene Kwankwaso da Ameachi suke tattaunawa a yau?

Wani hoto na Sanata Kwankwaso da Ameachi ya dauki hankalin jama’a, inda mutanne ke kawo ra’ayuyyukansu gamme da abinda suke ganin Gwarzayen biyu ke tattaunawa.

A dauki hoton dai a yau a harbar Majalisar dattijai ta najeriya.

Wanni a Shafinsa yacce Ameachi ne ke Tambayar Kwankwaso, “Wai shin yaushe zaka gama da wannan Maras Kuniyar ne”

n
Kwankwaso ke tattaunawa da Ameachi a Abuja dazunnan
Leave a Reply

%d bloggers like this: