Babbar Harka Ce- Kalli HOTUNAN Adama Indmi daga Tallan Reign

Manyana mata sun shigo massu kananan harka su matsa. Adama Indimi yar attajirin nana Muhammadu Indimi kuma sirikar Zahra Buhari ta bude kyawunta a hotunan tallan sabban lash line nata wato Reign.

Riegn dai shine kamfanin da Adama ta kafa domin neman inda zata kashe duk biliyoyin dakke account nata LoL.

Leave a Reply

%d bloggers like this: