Babbar Yarinya Ta Shiga Modelling- Sadiqa Sadiq Ta Razana Yan Mata Da HOTUNAN Ta

Sa’a Maccido ta hada rigima bayanda ta sanya Sidiqa Sadiq domin yi wa fashioon line nata modelling. Hotunan dai da suka fito har sun ha u fake accounts na yanar gizo inda suke ta janyo ce in ce a cikin yan matan nan na Kano Lol

Abun ku da matan da basu san competition ba Lol

Leave a Reply

%d bloggers like this: