Bama Rigima a dangin mu- Inji Paris Hilton

Babar Jaruma kuma Jikar mai Gidanjen Hotel na Hilton, wato Paris Hilton ta karyata jite-jite na wai rigima ta barke a cikin dangin Hilton.

Jarumar dai ta fito tayi wannan ikirari ne inda ta bayyana sabon hoto wanda suke dauka ita da yan uwanta.

Jarumar ta ce dukkansu kan su a hadde yake

Family first: Kathy, Kim and Kyle looked like three happy sisters in this shot shared by Paris Hilton on Wednesday
Jaruma Paris Hilton tare da Yanuwanta

Before the drama: The 90210 squad all prettied up at the  QVC at Four Seasons Hotel Los Angeles at Beverly Hills in 2012

Leave a Reply

%d bloggers like this: