Bella Hadid ta nuna mana kadarorinta

Jarumar tallan kayan sawan nan Bella Hadid ta nunwa duniya kadarorin da mahalacinta ya bata a yayin da take daukar hotunan talla na Hapars Bazaar dake kasar spaniya.

Bella de kanwar JAruma Gigi Hadid ce, kuma mahaifinta balarabe ne amma an tashe ta a kasar Amuruka,

Dubi Hotunan da kaku ko kwa yarda

nz nz2 nz3

Leave a Reply

%d bloggers like this: