Chasu a Lagas- Shugaban direbobi na lagas yayi party da yan mata babu bareziya

Wanin abun sai yarabawa

Haka dai hausa ke cewa, A jiya ne shugaban kungiyar direbobin najeriya reshen jahar lagas Musiliu Akinsanya yayi wani rausayawa a inda duk yan matan da suka hallita ba a yarda sun sa rigunan nono ba wato breziya.

Ga de hotunan ko ganewa idanunku:

Ku so mu a Facebook:

www.facebook.com/knottedposthausa

Leave a Reply

%d bloggers like this: