Gayu ga yanda ake wa motoci a Birnin Kebbi

Wa’ennan motocin an gyara su ne a wani gari a arewacin najeriya. Ba lagas be kuma ba portharcort ba.

A wani gareji a Birnin Kebbi wani Alhaji ya dauki alwashin koyawa yan Arewa yanda za su sarrafa tsoffin motocci har su chanza musu kammani. kai, idan ka ga motocin kai ka ce sabbi ne yunzu aka bude su daga leda.

Kalli hotunan dai ko kwa yarda

Motar kafin a gama gyaran ta

Leave a Reply

%d bloggers like this: