Janar Buhari ya isa birnin Sham Al Sheikh

Shugaban kasar najeriya janar Muhammadu Buhari ya issa birnin sham al sheikh na kasar misira.

Shugaban dai ya ziyarci misira ne domin taron buda kasuwanci a nahiyar Africa

Janar Buhari tarre da ministocin sa da manyan sojoji a Sham AlShiekh

Leave a Reply

%d bloggers like this: