Jite Jite-Rikici ya barke tsakanin Ali Nuhu da Rahama Sadau

Tau. Jite jite dai ya lullube gari cewa Rahama Sadau da tsohon uban gidanta wato Ali Nuhu an sammi baraka.
Majiya ta nuna cewa wai Rahaman bata ji daddin yarda shi Ali Nuhun yayi watsi da ita daga saban fim din yakke shiryawa banne mai takke Abota!

Amman kuma wassu sun musanta labarin suna cewa tsarin masu tsaurin addini dakke da hannun gwamnati a kano a yinzu shine yassa Ali Nuhun bai sanya Rahama a cikin fim din ba.
Menene ra’ayinku gamme da wannan baraka?

Leave a Reply

%d bloggers like this: