Omotola tana bikin Shekaru Ashirin da Aurenta

Yar wasan fim dinnan na Kudancin Najeriya wato Nollywood mai suna Omotola na murnar cika shakara Ashirin a gidan mujinta.

Auratayya dai a tsakanin masu wassan kwaikwayo batta cika dadewa ba musamman a kudanchin najeriya.

Jarumar da ta sakki wa’ennan hotunan tacce ji takke kamar duk sa’ar mata Allah ya kwashe ya mikka mata ita kadde.

 
Leave a Reply

%d bloggers like this: