Sarkin Ife ya ziyarci Sarkin Musulmi

Mai Alfarma Sarkin Musulmi ya karbi bakoncin sabon sarkin Ille Ife a babbar fadar Sokoto.

Ille Ife de wani gari ne dake kudancin Najeriya. sabon sarkin nasu  Oba Adeyeye Enitan an nada shi ne kwanan nan.

Ga hotunan su da matar sa a Kasar Sokoto

Tsohon Shugana kasa Shehu Shagari ma ya hallaci fadar a jiya

Leave a Reply

%d bloggers like this: