Soyaya- Kalli Yadda Gwamnan Kebbi Ke Karre Gimbiyar Sa

Lalle su gwamna Atiku Bagudu ba dama, lamarin gwamnan zamanin ya nuna cewa fa a batun soyayya ba’a tsufa. Wato da ruwan sama ya sakko, memakon ya barri ruwa yayiwa gimbiyar sa Dr Zainab duka sai ya dauki lemarsa ya sanya domin karreta.

Maza sai kuyi koyi da gwamna Bagudu

Leave a Reply

%d bloggers like this: