Suna nan kan Bakan Sulhu- Gwamanin Arewa sunyi taro dan cheto Kwankwasiyya

Gwamnonin Arewa maso Yamma sunyi taron a daren yo a  Gidan Kwankwaso dakke Maitama Abuja domin nemo shawo kan rigimar da ta barke a Kano tsakanin Sanata Kwankwaso da Gwaman Ganduje.

Ga Hotunan da majiyarmu ta samo mana:

A ciki zaku ga tsohon gwamnan yana karbar bakwancin tsoffin takororin sa harda da shi ganduje:

Kwankwaso da Badaru Talamiz na Jigawa
Kwankwaso yana gaisawa da Ganduje. Ga Elrufai kuma yana tsaye a gaife

Kwankwaso da Ganduje suna gaisawa a daren yau
Leave a Reply

%d bloggers like this: