Wahalar Mai- Buhari ya karbi bakwancin yan kungiyar Masu dak’ko Man Fetir

Shugaban Kassar Najeriya Janar Muhammadu Buhari ya karbi bakwancin Yan Kungiyar Massu aiki a Matatatun Man Fetir da kumma Kungiyar Masu Dakko Man Fetir na kassar wato NUPENG da PENGASSAN.
Wannan ya biyo bayan wani dogon zango na wahalar rashin man fetir da ba’a tabba ganin irinsa ba a tarihin najeriya.
Ana zaton yan kungiyoyin sun tattauna yadda za’a magance matsalar ne da Janar Buhari.
Ga hotunan su a kassa:
Leave a Reply

%d bloggers like this: