An bawa yaran da ya muslintar da Ese bailin Naira Miliyan UKU

An bawa wannan yaran mai suna Yunusa Dahiru wanda ya musulintar da wata yar shekaru 15 bailin naira miliyan uku.

Yunusa dai an kama shi ne bayan kungiyoyin kusancin najeriya sunyi zanga zanga gamme da guduwar da it yarinyar mai Suna Ese Oruru tayi da yunusu zuwa kawyen su dake Kano.

ese3
Yunusa yan tataunawa da lawyansa a Bayelsa

A yunzu haka kotun dakke tuhumar Yunusa da yin Fadde, da kuma sache wannan yarinyar tace sai Malam yunusa ya kawo mazauna garin bayelsa guda biyu wanda zasu iya tsaya mishi da naira miliyan uku kafin a sakeshi daga gidan yari.

 
Leave a Reply

%d bloggers like this: