Anya kuwa sulhun nan yayi? Mutanen Ganduje sun dage cewa an cirre Doguwa daga Shugabancin Jam’iyya

Taufa! Mutanen gwamnan jahar kano Dr Abdullahi Umar Ganduje dai sun dagge chewa sufa an Chire Alhaji Umar Doguwa daga shugabancin Jami’iyya. A ranar yau ne mutanen gwamnan suka dunguma zuwa hedkwatar Jami’iyyar APC dakke Abuja inda suka saddu da Shugabanta na kassa Chief John Oyegn inda suka nuna masa wai inji su, saban Chiarman na jam’iyyar da suka sanni a Kano wato Hon Abdullahi Abbas.

Abdullahi Abbas dai a sa shi bayan an sami baraka a gidan kwankwasiyya inda wasu suka ja daga da tsohon gwamnan. Mjiyarmu tacce a cikin tawagar da ta ziyarci Abuja an hada da Chiyamomin Lokal gwamen, dattijen Jami’iya, kansiloli da kuma sakatarorin lokal gwamman.

Ga dai hitunan tarron daga Abuja:

n
Abdullahi Abbass yanawa shugaban jami’iya na kassa bayani
n4
Shugaban Jamiiya Chief Jhon Oyegun yana mai da martani
n2
Wa’ensu yan tawagar

n3 n5 n6 n7
Leave a Reply

%d bloggers like this: