Ashaka sun fara titunan siminti a Arewaccin Najeriya

Kamfanin Simintin nan mai suna Ashaka Cement sun fara yin titunan siminti a Arewacin Najeriya.

A yunzu haka a garim Akumo dakke jahar Gombe kamfanin ya warre naira miliyan darri bakwai domin kammala aikin titin siminti wadde sukaiwa lakkabi da “Maiganga Conrete Road Construction”

Shi dai damman titin siminti an dadde anayin shi a duniya kuma yafi titin kwalta kwarri da daddewa, saide amma yafi tsada.

Arewacin Najeriya cike takke da sinadarin limestone wanda akke aiki dashi wajen sarrafa siminti, Ashaka sunce aiki da siminti zai baiwa Arewacin Najeriya mizanin zaman kanta ba tarre da ta sayyo kwalkwata daga kudu ba

 
Leave a Reply

%d bloggers like this: