BokoHaram, Sojojin Ruwan Najeriya sun Kafa Sansanni a Kogin Chadi

Sojojin Ruwan Najeriya sun kafa sansanin su na farko a Arewacin Najeriya. Wannan ya biyo bayan umarni daga shugaban kasa Janar Muhammadu Buhari.

Direktan yada labarai na sojojin wato Chris Ezekobe shine ya bayyana haka a yau yayyin dayake hira da yan labarai.

Directan yacce a yunzu haka sojojin da zasu sarrafa wannan sansani suna nan Arewa maso Gabas ana basu training. Kuma da zarar an gama hakkan, zasu dauki aikin dakushe duk wanni da zaiwa Najeriya barazana a cikin Kogunan na Arewa.

Yaki da yan ta’addan Bokoharam dai yaci tarra sabida kaita daji da kaita ruwa da yan ta’addan ke iyya yi. Wannan Sansani na sojojin ruwa zai rufe dukkan iyakokin Najeriya da sauran kasashe da dakarun sojojinta.

 

Leave a Reply

%d bloggers like this: