Dajin Sambisa yafi Jahar Enugu girma- Inji TY Buratai

Babban hafsan sojojin Kassa na Jamhuriyar Najeriya Lutanet Janr T Y Buratai yace dajin Sambisa inda yan ta’adda na Boko Haram suke buya yafi Jahar Enugau gabakindayanta girma.

Janar Buratai yayi magana ne akan nasarorin da rundunar sojojin Najeriya ke ci a yaki da yan Ta’adda.

Ya yi alkawarin cewa duk da girman wannan dajin, Sojojin Najeriya bazasu raga ba har sai sun ga bayan duk yan ta’addan.

A kwanakin Bayan ne dai Shugaban Kassa ya fadawa yan najeriya cewa Najeriya ta kwato dukkan kassar da bokoharam t kwacce daga hanunta, amma wani babban Jami’i a Amuruka ya musanta hakkan inda yace har yunzu da akwai inda bokoharam takke da sansani a cikin Najeriya

 

Leave a Reply

%d bloggers like this: