Fadan Zaria- Yan Shia sun kai Buhari da Elrufai kara Kotun Duniya

Tau fa! Wai yunzu takke farawa. Wannan Kotun na duniya da yayi korrin suna wajen kurbatar da shumagabannin Africa dai yunzu zai karbi bakwancin wata kara da yan shi’a suka shigar.

Kungiyar Karre Hakin Bil-Adama ta Musulunci dakke kassar birtaniya ce ta shigar da kararar inda takke rokon kotun da ta hukunta Janar Buhari da Gwamna Elrufai gamme da kashekashen yan Shi’a da ya farru a Zaria.

Bata karre ba, Kungiyar ta rokki kotu da ta hukuntar sarakunan Zaria da Na Kano da kumma Jami’in yadda labarai na rundunar sojan Kasa na Najeria Kanar Sani Usman, da Kwamnadan Rundunar Sojan Kassa na Farko dakke Kaduna Janar Adeniyi Oyebade da Kwamandan Lekken Asirin Sojojin Najeriya AVM Riku da kuma sauransu.

Wannan itace sabuwar barazanar da Gwamnatin tarayya ke fuskanta tun da sukayi fito na fito da mabiyya Zakzaky a inda mutanne da dama suka rassa rayukan su.

Kungiyar tacce babu wani alamu na chewa gwamnatinb tarayya zata binkici wannan aikin ta’adda. Ita dai kotun duniya bata da hurumin fara Shari’ah sai dai ya tabbata cewa kotunan dakke kasa bazasuyi adalci ba kokuma wata kassa ta riske ta da yin hakkan.

 
Leave a Reply

%d bloggers like this: