Ganduje zai yi Dalar Shinkafa maimakon Dalar gyada a Kano

0
6

Gwamna Abdullhai Umar Ganduje ya chi alwashin farfado da aikin noma a jahar Kano. Sai dai Gwamnan yace shi gwamnatcin sa bazata nemi dawo da dalar gyada ba kamar gwamnatocin baya, yace shi zai kawo wa Kano dalar shinkafa ne,

Gwamanan yayi magana ne sa’enda yake tattaunawa da yan jarida a Abuja. Yacce a yunzu haka a kano kamfanonin Gyada sun riga sun yawaita shiyasa baza a dinga ganin dalar gyada, amma zamu maida hankalinmu gun shinkafa yadda zamu kafa dala dala na shinkafa a jahar kano.
A cikin wannan makon ne dai kamfanin Dangote suka bude kamfanin sarrafa timatir mafi girma a nahiyar Africa a garin kadawa dake Kano.
Gwamnatocin jihar Kano na baya dayawa sun yi yunkurin maido da martabar noma a jahar amma dai har yunzu abin ya chi tura

Leave a Reply