Gwamnatin Tarayya ta hana shigo da shinkafa daga Arewacin Najeriya

 

Hukmar custom tacce shugaban kassa Janar Muhammadu Buhari ya yarda a sakke rufe bodojin Arewacin Najeriya daga shigo da shinkafa. Wannan doka ta sake haramta shiga da shinkafa daga duk wanni yankin kassa kenan sai dai jirgin ruwa

A halin yunzu kenan daga kudu kenan kawai za a iya shigo da shinkafa najeriya.

Hukumar tacce a cikin wattani biyar din da aka dauke wannan takunkunin an sami shigo da tan maytan 24 na shinkafa wanda darajarsa taka naira bilyan biyu da diko uku  N2.34 billion.

Shugan hukumar yacce an kama buhunhunan shinkafa

The total revenue generated for the period stood at about N1.69 billion, considered lower than the projected revenue to be generated with the removal of import restrictions  9,238 a watanni biyu na farko tun da aka cire wannan takunkumin

Col Hamidu acce ya sami rohotonni na cewa ana hada baki da yan hukumar custom din a bodojin najeriya domin ayiwa kassar zagon kassa kumma zasu binchike duk wanda aka kawo kararshi.

 

Leave a Reply

%d bloggers like this: