Kano- Majalisa ta tsige daurinar ta akan Kwankwaso

Yan majalisar jihar kano sun tsige daurinar Majalisa akan yayi ikiraren cewa Madugu Rabiu Musa Kwankwaso shine shugaban Jam’iyar APC a Jahar.

Dorinar Majalisar Alh Zubairu Mamuda ya zone daga Karamar Hukumar Madobi, gidan Madugu Kwankwaso.

A wannan Makon ne dai yan majalisar 34 a chikin Arba’in suka goyawa Gwamna Ganduje baya a cikin rigimar su da Madugu Kwankwaso

 

Leave a Reply

%d bloggers like this: