Kano ta daina tura dalibai waje Karatu- Ganduje

Gwamna  Abdullahi Umar Ganduje na jahar Kano yacce a yunzu haka Gwamnatin Jahar Kano ta daina tura dalibai kasashen waje Karatu.

Gwamnan yace hakkan ya biya baya ne sabida bashin waje naira bilyan biyu da rabbi da ke kan gwamnatin jahar sabida tutura dalibai karatutuka da gwamnatin bara tayi

Gwamanan yacce mafiyawan abubuwan da daliban ke karantowa a wajen bashi da wani nasaba ga chigaban Jahar.

 
Bayanan gwamanan ya biyo baya ne bayan barakar da aka samu tsakanin sa da gwamna rabiu musa kwankwaso sabida tsay da wasu ayukan gwamnatin bara da shi ganduje yayi. Majiyar mu tacce shi gwamna Kwankwaso bai ji dadin daina tura karatun da ganduje yayi ba.

Leave a Reply

%d bloggers like this: