Karya Kake Min- Rahama Sadau Ta Soki Mujallar Fim

Rahama Sadau bataji dadin wanni labari da ya fito a mujallar fim na wannan watan ba.

Da jarumar ta hau kan shafin mawallafin mujallar Ibrahim Sheme bata boyye fushinta ba inda ta zarge shi dayi mata Karya.

“A’ina kuke zabullo wa’enan karerayin”

Shin mutumin naka ya zaci ko labarin zuwan ta Amurika ne amman ashe ita jarumar tamu fushinta shine ance wai an kusa “kasheta” a katsina.

Tau, Ibrahim Sheme de bai bayar da amsa ba, a cewar shi wai bacci yake ji.

Haba babban dan jarida?

n2-4-1

Leave a Reply

%d bloggers like this: